Me ya sa Ghana ta janye dokar haramta auren jinsi?
Me ya sa Ghana ta janye dokar haramta auren jinsi? Asalin hoton, ADRIAN DENNIS/AFP via Getty Images An wallafa Sa'o'i 7 da suka wuceLokacin karatu: Minti 5Majalisar dokokin Ghana na shirin sake yin duba tare da soke amincewar da ta yi wa dokar da ta jawo cece-kuce kan masu auren…